Tehran (IQNA) Wata gidauniya mai yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya tana horar da limamai a masallatan jihar Kaduna domin yada cin hanci da rashawa .
Lambar Labari: 3487460 Ranar Watsawa : 2022/06/24
Tehran (IQNA) muhawarar da aka tafka tsakanin 'yan takarar shugabancin kasar Faransa Macron da Le Pen ta yi zafi.
Lambar Labari: 3487199 Ranar Watsawa : 2022/04/21
Tehran (IQNA) dubban yahudawa ne suke ci gaba da gudanar da zanga-zanga a cikin birnin quds domin nuna adawa da gwamnatin Netanyahu.
Lambar Labari: 3485093 Ranar Watsawa : 2020/08/16
Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Kenya ta nuna matukar damuwa dangane da karuwar ayyukan cin hanci da rashawa a kasar.
Lambar Labari: 3482865 Ranar Watsawa : 2018/08/05
Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin kasar Thailand ta kada kuri'ar amincewa da daftarin dokar hukunta jagororin addinin buda masu barnata dukiyar kasa.
Lambar Labari: 3482813 Ranar Watsawa : 2018/07/07